fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Kotu ta tabbatar da Gwamna Biodun na Ekiti

Date:

Kotun sauraren kararrakin zabe ta tabbatar da zaben gwamna Biodun Oyebanji na jihar Ekiti da mataimakinsa Mrs Monisade Afuye.

Kotun da ta yanke hukunci ranar Alhamis a Ado -Ekiti ta yi watsi da karar dan takarar gwamna na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP), Mista Segun Oni.

A hukuncin da Shugaban Kotun, Mai Shari’a Wilfred Kpochi da mamba a kwamitin, Mai Shari’a Sa’ad Zadawa suka karanta, sun warware duk wasu batutuwan da suka shafi Oni da jam’iyyarsa ta SDP.

Kwamitin ya ce karar da Oni ya shigar na kin mayar da Oyebanji da Afuye, “ya gaza kai ko wutsiya.”

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp