fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Kotu ta kori gwamnan Ebonyi da mataimakin sa

Date:

A ranar Talata ne babban kotun tarayya da ke Abuja, ta kori gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, da mataimakinsa, Eric Igwe, daga ofis saboda sauya sheka zuwa jam’iyyar APC.

Jam’iyyar PDP ta garzaya kotu ta na neman a kori Mista Umahi saboda ya fice daga PDP.

Jaridar Peoples Gazette ta rawaito cewa, kotun ta ce, Mista Umahi da mataimakinsa ba za su iya ci gaba da zama a ofisoshinsu ba, bayan sun koma APC tun lokacin da PDP ta lashe zaben gwamnan jihar Ebonyi a 2019, ba Umahi da Igwe ba.

Mai shari’a Inyang Ekwo ya umarci hukumar zabe mai zaman kanta da ta daina amincewa da Mista Umahi da mataimakinsa, sannan kuma jam’iyyar PDP ta tura sunayen wadanda za su maye gurbin gwamna da mataimakinsa zuwa INEC.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp