fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Kotu ta dakatar da CBN daga wa’adin karbar tsofaffin kudi

Date:

Kotun koli ta bayar da umarnin dakatar da gwamnatin tarayya da babban bankin kasa CBN, daga aiwatar da wa’adin da aka sanya a ranar 10 ga watan Fabrairu na daina fitar da tsofaffin takardun kudi na Naira.

Kwamitin mutum biyar na kotun karkashin mai shari’a John Okoro hd ya ce abu ne mai matukar muhimmanci ga kasa ya sa kotun ta shiga tsakani tare da bayar da umarnin.

Hukuncin dai ya biyo bayan wani kudiri na tsohon jam’iyyar ne da gwamnatocin jihohin Kaduna, Kogi da Zamfara suka shigar.

Karanta Wannan: Manufa ce mai kyau na fasalin kudi da CBN ya yi – Umahi

Umurnin, a cewar mai shari’a Okoro, wanda ya karanto hukuncin, shine a ci gaba da sauraron karar da kuma yanke hukuncin a kan sanarwar da jihar ta gabatar domin hana shiga tsakanin.

Kotun ta dage zaman har zuwa ranar 15 ga watan Fabrairu domin sauraren karar a kan sanarwa da kuma matakin farko da wanda ake kara ya shigar – babban lauyan gwamnatin tarayya (AGF), yana kalubalantar hurumin kotun a kan karar.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp