fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Jiga-jigaen APC na tafka muhawara a kan shugabanci

Date:

A yanzu haka wasu jiga-jigan ‘yan takarar neman kujerar shugaban jam’iyyar APC na kasa, su na tafka muhawara a Abuja.

Taron da ‘yan jam’iyar ta APC ta shirya ya samu halartar, Sanata Tanko Almakura da Malam Salihu Mustapha da Sanata Ali Modu Sheriff da Sanata Sani Bello, da Sunny Monidafe da Muhammed Etsu da kuma Isa Yuguda da dai sauransu.

‘Yan takarar dai sun gabatar da dalilai daban-daban wadanda dukkansu su ke da nufin zage damtse wajen ganin sun samu matsayi mafi girma a jam’iyya mai mulki.

Jam’iyyar APC ta ce ta shirya taron shekara-shekara mai taken: “APC bayan 2023-ayyukan da ke gabansu: Matsayin masu ruwa da tsaki an yi amfani da shi ne a matsayin mahanga ta basira ga masu neman kujerar shugaban jam’iyyar.

Ku ci gaba da bibiyar mu.

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp