fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Jami’an NDLEA na bogi sun shiga hannu da safarar muggan kwayoyi

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wasu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi da jami’in hukumar NDLEA na bogi.

Wata sanarwa da DSP Suleiman Nguroje ya fitar, ta ce, mutanen da aka bayyana sunayensu kamar haka, Kalbiru Muhammed mai shekaru 41 da kuma Musa Abubakar mai shekaru 29, an kama su ne a lokacin da suke kan hanyarsu ta kai miyagun kwayoyi da aka gano akansu a garin Yola.

An boye magungunan ne a cikin katon talbijin na ledar da akwatin sauti (speaker) don doke jami’an tsaro da kuma gujewa kama su.

Nguroje ya kara da cewa, za a binciki mutumin da aka kama dillalin miyagun kwayoyi da kuma wadanda suka hada da shi da kyau tare da gurfanar da shi a gaban kuliya.

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp