fidelitybank

Da Dumi-Dumi: INEC ta kama Naira miliyan 32,400 a Legas gabanin zabe

Date:

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a ranar Juma’a ta kama wasu makudan kudade har Naira miliyan 32,400,000 a Legas.

Ana zargin kudaden an ware su ne domin sayen kuri’u a Legas, kamar yadda Wilson Uwujaren, shugaban yada labarai na EFCC ya bayyana.

Kakakin ya tabbatar da cewa an kai wadanda ake zargi da hannu a hannu domin ci gaba da yi musu tambayoyi.

Karanta Wannan: EFCC ta tura jami’anta wajen zaben 2023

Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya roki dukkan jami’an da aka tura domin sa ido kan zaben da su nuna jajircewa.

Bawa ya gargade su da cewa kada su ba wa marasa kishin kasa damar yin zagon kasa a zaben da za a yi ta hanyar ba da kudi.

Hukumar ta sanar da cewa, a halin yanzu akwai tawaga masu dabara a dukkan jihohin tarayya da kuma babban birnin tarayya Abuja.

Uwujaren ya kara da cewa “An riga an yada layukan wayar tarho ta kafafen sada zumunta na zamani domin jama’a su raba bayanai game da matsalar kudi,” in ji Uwujaren.

naija hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp