fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Har yanzu ni ne gwamnan Ebonyi – Dave Umahi

Date:

Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya ce, kwata-kwata bai yi nadamar komawa jam’iyyar APC ba.

Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi ga magoya bayan jam’iyyar a wajen wani gangamin goyon baya da masoyan sa suka gudanar a dandalin ruwa na Udensi da ke Abakaliki, babban birnin jihar.

Ya roki magoya bayan sa da su kwantar da hankula tare da tabbatar wa magoya bayan jam’iyyar cewa, hukuncin tsige shi a matsayin gwamna ba zai tsaya iya nan ba.

A ranar Talata ne mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja, ya bayar da umarnin tsige gwamnan da mataimakinsa Kelechi Igwe saboda sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a watan Nuwamba 2020.

Ya kuma kori ‘yan majalisar dokokin jihar Ebonyi 16, da aka kora saboda sun shiga jam’iyya mai mulki, cewa da su ci gaba da hakuri.

Gwamnan ya ce: “Ba ni da nadamar barin jam’iyyar PDP. Hukuncin da aka kore ni a matsayin gwamnan ku ba zai tsaya a daukaka kara ba, kuma zan ci gaba da zama gwamna kamar yadda har yanzu n ake aiki.

sahara hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp