fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Najeriya za ta fara kwaso ‘yan Najeriya daga Ukraine

Date:

Gwamnatin Najeriya za ta fara ɗebo ‘yan ƙasarta a yau Laraba da suka tsallaka zuwa ƙasashe maƙota daga Ukraine sakamakon yaƙin da ake yi.

Wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen ƙasar ta fitar ta ce ana sa ran rukuni na farko na mutanen za su isa Najeriya gobe Alhamis.

Ta ƙara da cewa zuwa yanzu hukumomi na da adadin ‘yan Najeriya da suka samu shiga Romania da Hungary da Poland da Slovakia. Su ne:

  • Hungary – 650
  • Poland – 350
  • Romania – 940
  • Slovakia – 150

Sai dai tun wasu ‘yan Najeriyar da ma baƙaken fata suka koka kan wariyar launin fata da aka dinga nuna musu yayin da suke ƙoƙarin ficewa daga ƙasar. In ji BB.

 

www.najnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp