fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Gwamnati ta bankado masu daukar nauyin ‘yan ta’adda da BH – Lai

Date:

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa nan ba da wani lokaci ba kadan za ta fara gurfanar da masu daukar nauyin ‘yan ta’adda a fadin kasar nan.

Jaridar The Nation ta rawaito cewa, Ministan Labarai da Al’adu, Alhaji Lai Mohammed ne ya bayyana hakan a wata hira da ya yi da manema labarai a ranar Alhamis, 2 ga Febrairu, 2022.

Ya ce, hukumar leken asirin kudade a Najeriya NFIU ce ta gano mutum 96 masu baiwa ‘yan ta’adda kudi, musamman yan Boko Haram da ISWAP.

Ya kara da cewa, NFIU ta bankado mutum 424 dake aiki tare da masu daukar nauyin, kamfanoni 123 da kuma ‘yan kasuwan canji 33.

A cewarsa, “Nan ba da dadewa ba za mu gurfanar da mutum 45 daga cikinsu”. In ji Lai.

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp