fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Gwamna ya sallami shugaban ma’aikatan fadar gwamnati

Date:

Gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, ya sallami shugaban ma’aikatan fadar gwamnatinsa, Ephraim Inyangeyen, daga bakin aiki yayin da rikicin siyasa ke kara kamari a jihar.

Premium Times ta rawaito cewa, sanarwan sallamar ta fito ne ranar Talata, a wata takarda da sakataren gwamnatin jihar, Emmanuel Ekuwem, ya aike wa shugaban ma’aikata.

Rahotanni sun bayyana cewa, sabanin siyasa ya shiga tsakanin, Mista Inyangeyen da Gwamna Emmanuel, wanda abokanan juna ne sosai.

Tsohon shugaban ma’aikatan ya fara rike mukamin kwamishinan ayyuka da gidaje kafin daga bisani gwamnan ya mayar da shi mukamin shugaban ma’aikata.

Gwamnan ya bayyana cewa, sallamar babban kusan gwamnatin na da alaƙa da sanin makamar aiki da kuma gogewar aiki.

 

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp