fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Gobara ta tashi a gidan mai na Coniol a Abuja

Date:

An samu tashin gobara a gidan mai na Conoil da ke Area 10, Abuja.

A cewar wakilinmu da ya ziyarci wurin, lamarin ya faro ne da misalin karfe 3:53 na yammacin ranar Asabar.

Wani shaidar gani da ido, Ette Samson, mai zanen hoto a kasuwar UTC Area 10, ta shawarci mazauna yankin da su nisanci wannan gate.

Ya ce, “Gobarar ta tashi ne daga ma’ajiyar gidan mai, gaba daya wurin ya kone. A gaskiya mun makale a halin yanzu saboda an rufe wurin”.

An ga jami’an hukumar kashe gobara ta tarayya suna kokarin kashe gobarar.

Tashar tana da katanga iri daya da Abuja Municipal Area Council, AMAC, kuma jifa ce daga cibiyar fasaha da al’adu ta Cyprian Ekwensi.

Bayan afkuwar lamarin, an samu cunkoson ababen hawa a Area 10 da kewaye.

Har ya zuwa lokacin da ake cike wannan rahoto, gidan mai na ci gaba da cin wuta.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...
X whatsapp