Rahotanni da muke samu cewa, wani bangare a ma’aikatar Kudi ta Tarayya da ke tsakiyar babban birnin tarayya Abuja ya kama da gobara.
Leadership, ta rawaito cewa, ya zuwa lokacin hada wannan rahoton, an ga jami’an kashe gobara sun iso wurin, domin kashe gobarar da wutar ta kama.
Karanin bayani na nan tafe…