fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Girgizar kasa ta hallaka mutane 42 a Indiya

Date:

Masu aikin ceto a jihar Manipur a arewa maso gabashin India, na can suna bincike domin gano mutum 20 da suka ɓata, kwanaki bayan wata girgizar ƙasar mai ƙarfi da aka yi.

Sama da mutum 40 suka mutu a girgizar ƙasar ya zuwa yanzu, wadda kuma ta lalata wani ɓangare na wata tashar jiragen ƙasa.

Yawancin waɗanda lamarin ya rutsa da su leburori ne da kuma mambobin ƙungiyar sa-kai na sojojin India.

Hukumoi sun ce mamakon ruwan sama da afkuwar wata girgizar ƙasa sun kawowa aikin ceto cikas.

Mamakon ruwan sama da aka yi ta tafkawa ya janyo ambaliyar ruwa a jihohi da ke arewa maso gabashin India, musamman ma jihohin Assam da Manipur da Meghalaya da kuma Tripura.

Hakan ya kawo tasiri sosai a jihar Assam, inda sama da mutum 150 suka mutu sakamakon ambaliya da girgizar ƙasa da daidaita miliyoyin mutane. In ji BBC.

An ceto mutum 18 da rai daga wajen da lamarin ya faru a karshen mako. Sai dai jami’ai da ke wajen sun fada wa BBC cewa ‘ikon Allah’ ne kawai zai ceto mutane da yawa.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp