fidelitybank

Da Dumi-Dumi: EFCC ta rufe gidajen Obiano tsohon gwamnan Abia

Date:

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta rufe wasu gidaje da aka ruwaito na tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano.

Gidajen da ke Ngozika Estate a Awka, hukumar ta bi sahun dan jam’iyyar APGA.

Sanarwa mai karanta: ‘EFCC, Keep Off. Karkashin bincike a bangon wani gini da aka yi watsi da shi da aka gano na Obiano, al’amarin da ya biyo bayan sakin sa bayan kwanaki shida a hannun hukumar.

Politics Nigeria, a baya ta rawaito cewa, an kuma kwace fasfo din Obiano, bayan kama shi a filin jirgin sama na Murtala Mohammed a kan hanyarsa ta zuwa birnin Houston na kasar Amurka jim kadan bayan mika shi ga magajinsa Farfesa Chukwuma Soludo a ranar Alhamis 17 ga watan Maris 2022.

A cewar kakakin hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Wilson Uwajaren, ana binciken Obiano bisa zamba da kuma almubazzaranci da dukiyar al’umma.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp