fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Dan takarar shugaban kasa ya janye wa Wike

Date:

Wani dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party, Nwachukwu Anakwenze ya janye daga takarar shugaban kasa ya baiwa gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike.

Ko da yake kwamitin tantance shugaban kasa karkashin jagorancin tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark ya tantance Likitan da Amurka ta horar da shi daga takara.

Anakwenze a cikin sanarwar nasa ya yi gargadin cewa, idan jam’iyyar ta canza doka a tsakiyar wasan, babu wani dan takara nagari da zai samu damar yin takara cikin adalci.

Ya bayyana cewa, ya janye daga takarar ne saboda matakin da jam’iyyar ta dauka na jefa tikitin takarar shugaban kasa a bude duk da ka’idar shiyyar da ke cikin kundin tsarin mulkin jam’iyyar.

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp