fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Dan takarar PDP a Filato ya mutu

Date:

Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2023 a mazabar Pengana, Matthew Akawu ya muru.

Akawu wanda aka baiwa takardar kudirin daga tutar jam’iyyar a zaben ‘yan majalisar jiha na 2023, an ce ya halarci taron sabuwar shekara a mazabar ranar Laraba, kamar yadda wata majiya ta iyali ta bayyana.

“Sai ya ce ba ya jin dadin komawar sa gida, lamarin ya tabarbare aka kai shi asibiti.

“Abin takaici, ya mutu da sanyin safiyar Juma’a”, majiyar ta tabbatar.

Shi ma da yake magana, Sakataren Yada Labarai na PDP a Jihar, John Akans, ya tabbatar da rasuwar dan takarar.

Dan takara a jihar Ogun ya mutu

“Eh muna sane da rasuwar dan takararmu na mazabar jihar Pengana amma jam’iyyar za ta fitar da sanarwa a kan hakan, abin da zan iya fada maka kenan”.

punch newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp