Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya nada Omobayo Marvelous Godwins, wani injiniya mai shekaru 38 a matsayin sabon mataimakinsa.
Hakan ya biyo bayan tsige Kwamared Philip Shaibu a matsayin mataimakin gwamnan Edo Stars a ranar Litinin.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]