fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Dalibai sun kona dalibar da ta yi batanci ga fiyayyen halita

Date:

Wata dalibar kwalejin ilimi ta Shehu Shagari da ke jihar Sokoto aN kona ta, da ta fito daga makarantar saboda zargin batanci ga Annabi Muhammad (SAW).

SaharaReporters ta tattaro cewa, lamarin ya faru ne da safiyar Alhamis.

Dalibai ne suka kone ta har lahira, inda suka fito da ita daga dakin kwanan ta.

Hakazalika a watan Maris din shekarar 2021, wasu fusatattun matasa da shugabannin al’ummar Sade ke marawa baya a karamar hukumar Darazo ta jihar Bauchi, sun kona wani mutum mai suna Talle Mai Ruwa, har lahira bisa zarginsa da zagin Annabi Muhammad.

SaharaReporters ta gano cewa an ciro Mai Ruwa daga gidansa a ranar Talata a gaban mahaifiyarsa kuma aka kona shi har lahira a tsakiyar al’umma.

Shedun gani da ido sun raba hotunan gory na lamarin da SaharaReporters wadanda suka nuna matashin mai matsakaicin shekaru ya kone tare da tayoyi.ci

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp