fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Dalibai 3 da aka yi garkuwa dasu a Kaduna sun shaki iska

Date:

An yi bukukuwa a jiya bayan masu garkuwa da mutane sun sako wasu dalibai mata uku na Kwalejin Ilimi ta Jihar Kaduna (KSCOE).

Naija News ta fahimci cewa, kwanaki uku da suka gabata ne aka sace ‘yan matan kuma wadanda suka sace su sun nemi a biya su kudi mai yawa.

An bayyana sunayen daliban da aka sace tun da farko, Racheal Edwin, Esther Ishaya, Promise Tanimu, da Beauty Luka, dukkansu a karamar hukumar Jemaa ta jihar.

Da yake zantawa da Aminiya tun farko kan lamarin, Shugaban kungiyar daliban, Kwamared Benjamin Fie ya ce: “Tuni wadanda suka yi garkuwa da su ke neman a biya su makudan kudin fansa domin a sako su. Muna so mu yi amfani da wannan kafa wajen jawo hankalin al’ummar kwalejin da daukacin daliban da su jajirce wajen yin addu’o’i, da makaranta da kuma iyayensu.”

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp