A karshe dai babban bankin kasa CBN ya kara wa’adin sauya tsohon kudin Naira da kwanaki 10.
A wata sanarwa da gwamnan babban bankin na CBN, Godwin Emefiele ya fitar a ranar Lahadi, ya ce sabon wa’adin shine 10 ga watan Fabrairun 2023.
Sauran labari zai biyo baya.