fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Buhari ya rattaba hannu akan dokar mika mulki ga wata gwamnati

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan wata doka ta zartarwa kan sauwaka da gudanar da sauye-sauyen shugaban kasa.

Buhari ya ce, hakan zai inganta mika mulki daga wannan gwamnatin zuwa waccan gwamnatin ba tare da wata matsala ba.

An bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da aka tabbatar ta shafinsa na Twitter ranar Alhamis.

Karanta Wannan: Buhari zai taron gaggawa a kan matsalar da ake fuskanta

Shugaban ya kuma bayyana cewa ya amince da kafa kwamitin mika mulki na shugaban kasa, wanda sakataren gwamnatin tarayya, SGF zai jagoranta.

Buhari ya rubuta: “Na rattaba hannu kan dokar zartarwa mai lamba 14 na shekarar 2023 kan Saukakewa da Gudanar da Canjin Shugaban Kasa. Sabuwar Dokar Zartarwa ta kafa tsarin doka don mika mulki gadan-gadan daga wannan Gwamnatin Shugaban kasa zuwa waccan.

“Na kuma amince da kafa kwamitin mika mulki na shugaban kasa, wanda sakataren gwamnatin tarayya (SGF) zai jagoranta, don saukakawa da kuma gudanar da shirin mika mulki ga shugaban kasa a 2023.”

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp