fidelitybank

Da Dumi Dumi: Buhari ya ki amincewa da kudurin dokar zabe

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ki amincewa da kudirin dokar zabe ta 2021.

THISDAY ta rawaito cewa hakan ne a wata wasika da Buhari ya aikewa shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, cewa halin da a ke ciki a kasar ba zai ba shi damar sanya hannu kan kudirin ba.

Daga cikin wasu dalilan kin amincewa da kudirin, shugaban ya bayar da misali da tsadar gudanar da zaben fidda gwanin kai tsaye da kalubalen tsaro na sa ido kan zaben da take hakkin ‘yan kasa da kuma mayar da kananan jam’iyyun siyasa saniyar ware.

Buhari ya ce, ya samu shawarwari daga ma’aikatu da hukumomin gwamnati da abin ya shafa, sannan kuma ya yi nazari sosai kan kudurin bisa la’akari da abubuwan da ke faruwa a tarayyar Najeriya a halin yanzu.

Shugaban ya kuma ce zai fi kyau a bar kowace jam’iyyar siyasa ta tantance ‘yan takarar zaben ta.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...

Tarayyar Turai tamince da ƙaƙaba wa Rasha sabbin takunkumai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta amince da ƙaƙaba wa Rasha...

Gwamnan Filato ya zargi Jami’ai da kin kama ‘yan bindiga

Gwamnatin jihar Filato ta zargi jami'an sojojin ƙasar da...

Za a yi wa Buhari addu’a a Abuja

Gwamnatin Tarayya za ta jagoranci gudanar da taron addu'o'i...

Buhari ya ban umarni na kula da Talakawan Najeriya – Peter Obi

Jagorar jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya ce,...

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...

Shettima ya jagoranci yi wa Buhari addu’o’i na musamman a Daura

An gudanar da addu'o'i na musamman don neman gafara...

Isra’ila ta kashe mana fararen hula – Syria

Shugaban Syria, Ahmed al-Sharaa ya zargi Isra'ila da kai...
X whatsapp