fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Buhari na ganawar sirri da Tambuwal

Date:

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yana ganawa da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Ganawar Tambuwal da Buhari na zuwa ne kwanaki kadan bayan takun sakar da Saraki ya yi a jam’iyyar PDP.

A baya dai jaridar PUNCH ta ruwaito cewa tawagar dattawan Arewa karkashin jagorancin Farfesa Ango Abdullahi a karkashin jagorancin tsohon shugaban kasa, Ibrahim Babangida, ta zabi tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed a matsayin ‘yan takararta.

Da yake zantawa da wakilinmu a ranar Juma’ar da ta gabata, mai magana da yawun ofishin yada labarai na Bukola Saraki, Yusuf Olaniyonu, ya ce “wannan hukunci da aka dauka a arewa ma dattawan kudancin kasar ne za su dauka. Don haka, dole ne su yi wani abu makamancin haka.

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp