fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Babbar mota ta murkushe motoci 4 a Abuja

Date:

Wata babbar mota ta murkushe motoci hudu a ranar Lahadi a Abuja, kusa da gadar Karu da babbar hanyar Abuja zuwa Nyanya Keffi mai cunkoso.

Rohtanni sun ce hatsarin da ya afku ya haifar da cunkoson munanan ababen hawa a kan hanyar.

Jami’an kiyaye haddura na tarayya da na rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen Karu sun isa wurin da hatsarin ya faru cikin gaggawa inda suka nufi hanyar ajiye motoci.

Sai dai kwamandan sashin babban birnin tarayya, FRSC, Mista Samuel Ogar Ochi, ya mayar da martani kan lamarin inda ya bayyana cew,a babu wanda ya jikkata kuma hatsarin ya faru ne da misalin karfe 9:30 na safe.

A cewarsa, “Wadanda suka samu raunuka an garzaya da su asibiti domin yi musu magani.

” Kwamandan runduna ta FRSC da wasu jami’an mu suna wurin da hadarin ya afku. A gaskiya babbar motar mu tana kan hanya don kwashe baraguzan kan hanya amma babu wanda ya mutu.

” Za su share hanyar, sun karkatar da ababen hawa daga babban titin zuwa titin ajiye motoci. Hukumar bada agajin gaggawa ta FRSC ta kwashe wadanda suka jikkata zuwa babban asibitin Asokoro dake Abuja domin yi musu magani.”

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp