fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Ba a hangi gwamnan Adamawa ba a taron gwamnonin PDP

Date:

Gwamnan jihar Adamawa Umaru Fintiri bai halarci taron da kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP suka gudanar ba a yau Laraba a gidan gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu a Umuobiakwa, karamar hukumar Obingwa.

An hangi Gwamnan Taraba Darius ya samu wakilcin mataimakinsa Haruna Manu.
Sauran wadanda suka halarci taron sun hada da Gwamna Ifeanyi Ugwuanyi (Enugu); Nyesom Wike (Rivers); Ifeanyi Okowa (Delta); Godwin Obaseki (Edo); Aminu Tambuwal ( Sokoto); Seyi Makinde (Oyo); Douye Diri (Bayelsa); Emmanuel Udom (Akwa Ibom) da Samuel Ortom (Benue).

Duk da cewa babu wata sanarwa a hukumance da gwamnatin jihar ta Abia ta yi kan ziyarar gwamnonin, amma an tattaro shiyya shi ne kan gaba a batutuwan da za su yi la’akari da su.

Gwamnonin, har zuwa lokacin gabatar da wannan rahoto, sun yi wata ganawar sirri.

Za su yi jawabi ga ‘yan jarida a karshen taron na su, in ji The Nation.

naija news today legits

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp