fidelitybank

Da Dumi-Dumi: APC za ta gudanar da babban taron ta a Fabrairu

Date:

Jam’iyyar APC mai mulki ta tsayar da ranar da za ta gudanar babban taron ta na kasa.

Jaridar Blueprint ta rawaito cewa a na sa ran, babban taronta na kasa zai wakana ne a tsakanin ranakun 25 zuwa 26 ga watan Fabrairu.

Da ya ke tabbatar da ranar a wannan Juma’ar ga jaridar ta Blueprint a Abuja, wani jigo a jam’iyyar, wanda ya nemi a sakaye sunansa ya ce kwamitin riko na musamman a karkashin Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya amince da gudanar da taron a tsakanin ranakun 25 zuwa 26 ga watan Fabrairu.

Ya ce “Zan iya gaya muku cewa, za a gudanar da babban taron mu na kasa nan da ranar 25 ko 26 ga watan Fabrairu a nan Abuja, wanda kwamitin riko na kasa ya tabbatar”.

 

bbc nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp