fidelitybank

Da Dumi-Dumi: An tabbatar da mutuwar shugaban kungiyar Inyamurai

Date:

An samu karin haske kan rade-radin da ake ta yadawa game da mutuwar shugaban kungiyar Ohanaeze Ndigbo, George Obiozor.

Wani babban jigo na Ohanaeze ya tabbatar wa DAILY POST cewa Obiozor ya mutu a ranar 26 ga Disamba.

Basaraken, wanda ya nemi a sakaya sunansa ya shaida cewa, Obiozor ya mutu ne sakamakon wata cuta da ke da alaka da zuciya.

Sai dai ya ce, kungiyar ta Igbo ba za ta sanar da mutuwar Obiozor ba har sai danginsa sun bayyana hakan.

“Mutumin ya mutu amma ba a al’adarmu ba ne mu sanar da irin wannan mutuwar ko da muna da irin wannan bayanin, muna barin ’yan uwa su yi irin wannan sanarwar.

“Ya rasu ne a ranar Litinin sakamakon cutar da ke da alaka da zuciya. Ban takamaimai inda ya rasu ba amma ya yi balaguro zuwa kasar waje ya dawo Legas.

“An kira ni a farkon ranar 26 ga Disamba cewa ya mutu da sanyin sa’o’i,” in ji majiyar.

Akwai rahotanni da hasashen cewa Obiozor ya mutu.

A cikin wannan hasashe, dangin har yanzu ba su sanar da mutuwar Obiozor ba.

latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp