fidelitybank

Da Dumi-Dumi: An rantsar da Soludo a matsayin sabon gwamna Anambra na 6

Date:

A ranar Alhamis ne aka rantsar da Farfesa Charles Soludo a matsayin gwamnan farar hula na shida a jihar Anambra.

Politics Nigeria ta ruwaito cewa, Soludo, tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ne ya lashe zaben gwamna da aka gudanar a ranar 6 ga watan Nuwamba, 2021 a karkashin jam’iyyar APGA, wanda ya doke abokan hamayyarsa na jam’iyyar PDP da kuma jam’iyyar APC, Valentine Ozigbo da Emmanuel Nnamdi Uba.

Soludo ya karbi mulki daga hannun Willie Obiano.

‘Yan jam’iyyar APGA da dama ne suka halarci bikin, inda suka nuna matukar jin dadinsu da ci gaba da aa ka samu a mulkin demokradiya.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp