fidelitybank

Da Dumi-Dumi: An rantsar da Abiodun a matsayin gwamnan Ekiti

Date:

An rantsar da Abiodun Oyebanji na jam’iyyar All Progressives Congress, APC a matsayin gwamnan jihar Ekiti.

Oyebanji ya yi rantsuwar kama aiki a gidan gwamnatin jihar ranar Lahadi da misalin karfe 12:53 na rana.

Babban alkalin jihar, Justice Oyewole Adeyeye ne ya rantsar da tsohon sakataren gwamnatin jihar, SSG.

Manyan mutanen da suka halarci taron sun hada da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu; Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu da takwaransa na jihar Filato, Simon Lalong.

Sauran sun hada da Gwamna Babajide Sanwo-Olu (Lagos), Godwin Obaseki (Edo), Abubakar Badaru (Jigawa), Dapo Abiodun (Ogun) da dai sauransu.

An ayyana Oyebanji a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Ekiti bayan ya samu kuri’u 187,057.

Ya doke abokan hamayyarsa guda biyu – Segun Oni na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) wanda ya samu kuri’u 82,211, da Bisi Kolawole na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), wanda ya samu kuri’u 67,457.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gobara na cigaba da lakume wasu yankunan Turai

Gobarar daji na ci gaba da ruruwa a sassan...

An kama Fursunoni 7 da suka tsere daga gidan kurkukun jihar Nasarawa

Hukumar kula da gidajen yari a Najeriya ta ce...

Gwamnati za ta gina titin jirgi a jihohi shida

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta haɗa gwiwa da...

Tinubu ya na cikin koshin lafiya – Farouk Adamu Aliyu

Tsohon ɗan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Faruk Adamu...

Amurka ta saka ladan dala miliyan biyar a kamo jagoran ‘yandaban Haiti

Amurka ta sanya dala miliyan biyar a matsayin lada...

Gwamnati ta janye karar da ta shigar kan Fasinjar jirgin Ibom

Gwamnatin Tarayya ta janye Ĉ™arar da ta shigar kan...

Na so komawa Manchester United a 2012 – Lwandowski

ĈŠanwasan gaban Ĉ™ungiyar Barcelona ta Spain, Robert Lewandowski ya...

Isak ya dage sai ya koma Liverpool

ĈŠanwasan gaba Alexander Isak ya nace sai ya bar...

Sadiq Umar da Bello El-Rufai sun sayi Ĉ™ungiyar Ranchers Bees ta Kaduna

ĈŠanwasan tawagar Super Eagles ta Najeriya da Real Socieded...

Atiku zai iya guduwa daga ADC ya koma PDP idan Jonathan ya tsaya takara – Diran

Tsohon mataimakin sakataren yada labaran jam’iyyar PDP na kasa,...

Zoben matar Ronaldo ya kai dala miliyan 5 – Masana

Masana sun yi kiyasin tsadar zoben da Cristiano Ronaldo...

Kama Tambuwal ya na da alaka da shigarsa cikin hadakar jam’iyya – Atiku

Tsohon ɗantakarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce kama...
X whatsapp