Majalisar dokokin jihar Ekiti ta zabi sabon kakakin majalisar.
An zabi sabon kakakin majalisar ,Rt Hon Gboyega Aribisogan wanda ke wakiltar mazabar Ikole a ranar Talata.
Aribisogan ya maye gurbin marigayi Rt Hon Funminyi Afuye wanda ya rasu a watan jiya bayan gajeruwar rashin lafiya.