fidelitybank

Da Dumi-Dumi: An kawo sabon Kwamishinan ‘Yan Sanda Kano

Date:

Sufeto-Janar na ƴansanda, IGP Usman Alkali yanzu haka ya mayar da CP Faleye Olaleye daga jihar Ebonyi zuwa Kano, domin ya jagoranci rundunar a lokacin zabe.

IGP din ya kuma sake tura karin wasu manyan jami’ai zuwa jihar domin karfafa tsaro a lokacin zabe.

Kamar yadda jaridar DAILY NIGERIAN ta gani na baya-bayan nan, IGP din ya tura AIG Sani Dalijan domin ya jagoranci shiyya ta daya a Kano.

Haka kuma takardar ta nuna cewa Ita Lazarus Uko-Udom ne zai jagoranci Kano ta tsakiya, inda DCP Umar Iya zai kasance na biyu a matsayin shugaba.

Karanta Wannan: Shugaban INEC ka gaggauta sauka ka barnatar da kudi a kan BVAS – MBF

Alkali ya kuma aike da DCP Abdulkadir El-Jamel domin kula da kananan hukumomin Albasu, Gaya, Rogo, Takai, Ajingi, Garko, Wudil da Sumaila.

A kananan hukumomin Rano, Bebeji, Bunkure, Doguwa, Kiru, Kibiya Tudunwada dake jihar Kano ta kudu kuwa, IGP ya tura DCP Adamu Ngojin domin ya kula da tsaron a can haka.

IGP din ya kuma tura DCP Abaniwonda Olufemi zuwa Kano ta Arewa, tare da ACP Adamu Sambo a matsayin babban kwamandan sa na biyu.

Kamar yadda sabuwar takardar ta nuna, DCP Auwal Musa ne zai jagoranci CID, yayin da DCP Aminu Maiwada zai dauki nauyin gudanar da ayyuka a hukumar ta Kano a lokacin zabe.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp