fidelitybank

Da Dumi-Dumi: An dage kwaso ‘yan Najeriya daga Ukraine

Date:

Gwamnatin tarayya ta dage kashin farko na ‘yan Najeriya da ake sa ran za su dawo daga kasar Ukraine ranar Alhamis.

A cewar wani jami’in ma’aikatar harkokin wajen kasar nan, Bolaji Akinremi, cewa an dage tashin jirgin ne saboda tsaikon da aka samu na shirya fasinjojin da za a shiga.

Yanzu haka jirgin na Air Peace zai iso Najeriya da safiyar Juma’a. A cewar sanarwar.

Hakan na nufin ‘yan Najeriya mazauna kasar Ukraine na kasashen Hungary, Poland, Romania da Slovakia wanda wasua za su kara zuwa kasashen a ranar Alhamis.

Idan za a iya tunawa a ranar Laraba, ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta sanar da cewa, ta na sa ran za ta karbi kashin farko na ‘yan Najeriya daga Ukraine a ranar Alhamis.

 

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp