fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Aisha Buhari ta kai ziyara zauren majalisa a karon farko

Date:

Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, a yanzu na cikin zauren majalisar dattawa a wata ziyara da ta kai.

The Nation ta rawaito, Ziyarar da Aisha Buhari ta kai zauren majalisar ya zama tarihi, domin ita ce matar shugaban kasa ta farko da taba kai ziyara zauren majalisar dattawa.

Ta kasance a zauren majalisar ne don shaida azamar rahoton kwamitin duba gyara ga kundin tsarin mulki na majalisar dattawa.

Majalisar dattawa ta dage gabatar da rahoton zuwa wani dan lokaci a yayin gudanar da aikin, domin baiwa Aisha Buhari damar zuwa.

Aisha Buhari ta samu rakiyar ministar harkokin mata, Miss Pullen Tallen da Ministar kudi, tsare-tsare ta kasa, Miss Zainab Ahmed da wasu mataimakanta.

latest news in nigeria today 2022 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp