Shugaban Majalisar Dattawa, Dr Ahmad Ibrahim Lawan, ya sha kaye a yakin neman zaben Sanatan Yobe ta Arewa a karkashin jam’iyyar APC.
An yanke hukuncin ne a kotun daukaka kara a ranar Litinin a Abuja
Kotun daukaka kara ta tabbatar da Bashir Sheriff a matsayin dan takarar jamâiyyar APC mai wakiltar mazabar Yobe ta Arewa a jihar Yobe.