Ahmed Lawan shugaban majalisar Dattawa kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC ya samu kuri’u 152.
Yanzu haka a na cigaba da irga sauran kuri’u a Eagles Square dake Abuja.
Duk wanda ya samu nasara zai gwabza da sauran jam’iyyun.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]