fidelitybank

Da Dumi-Dumi: A rufe dukannin sashen bincike na IRT da STS – Babban Sifeta

Date:

Babban Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya bada umarnin rufe dukkan sassan rundunar binciken sirri na Intelligence Response Team da Special Tactical Squad a fadin kasar nan.

Wannan na zuwa ne bayan damke dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, kuma shugaban rundunar IRT na ‘yan sandan Najeriya, Abba Kyari da wasu sakamakon zarginsu da ake da harkar safarar miyagun kwayoyi.

A cewar gidan talabijin na Channels ya rawaito cewa, Babban Sifeta Janar na ‘yan sandan kasar nan, Usman Alkali Baba, ya yi umarnin rufe dukkan sassan rundunar tsaro ta IRT da STS a fadin kasar nan.

Wata majiyar ‘yan sandan wacce ta tabbatar wa da talabijin din Channels kan umarnin hukumar, ta ce, jami’an sashin za a sake musu wurin aiki a fadin kasar nan.

 

vanguard newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp