fidelitybank

Da Dumi-Dumi: A daf da isar Buhari Maiduguri ISAWP sun harba rokiki

Date:

Rahotannin da ke nuni da cewa mayakan ISAWP sun tashi bama-bamai a Maiduguri babban birnin jihar Borno a wurare da dama.

Lamarin na faruwa ne a yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai isa birnin domin ziyarar aiki.

Masu iƙirarin jihadi sun harba makamai cikin Maiduguri, kamar yadda wasu bayanai su ka nuna cewa kusan bama-bamai Tara a ka harba a Bulunkutu da Ngomari da kuma Ayafe da ke kusa da filin jirgin saman birnin.

Wani mazaunin birnin, Adamu Aliyu Ngule, ya shaida wa BBC cewa rokokin da a ka harba sun lalata wasu gidaje da ke kusa da filin jirgin sama.

A cewarsa “Mutum hudu sun rasu biyu kuma su na samun kulawar likitoci a asibiti, al’ummar unguwar sun fada halin alhini a yayin da a ke murnar ziyarar da shugaban kasa zai kawo”. Inji Adamu.

Hukumomi a jihar ta Borno sun tabbatar wa BBC Hausa aukuwar lamarin sai dai ba su yi karin bayani kan ta’adin da bama-baman su ka yi ba kawo yanzu.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Rundunar sojin ruwa za ta kafa sansani a Kebbi

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta...

Za afara rijistar masu zabe a Najeriya – INEC

Hukumar zaɓe ta INEC, ta ce, nan gaba cikin...

Ma’aikatan Jinya sun dakatar da yajin aiki a Najeriya

Ministan lafiya a Najeriya ya ce, ma'aikatan jinya da...

Izak ya na ɗaukar horo bayan ya dage sai ya koma Liverpool

Ɗanwasan gab ana Newcastle Alexander Isak na can yana...

Masu tsaigunta wa ƴan Bindiga ne ke haddasa kashe-kashe – Gwamnan Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa ƴanbindiga...

Gwamnoni ku yi wa mutanen ƙauyika da karkara ayyuka – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu, ya buƙaci gwamnonin ƙasar nan su...

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faɗa ADC

Tsohon ɗan jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...

Isra’ila na zargin Canada da goyon bayan Hamas – Netanyahu

Isra'ila ta zargi Canada da taimaka wa Hamas bayan...

Rashin tallafin agaji ka iya dawo da Boko Haram a Najeriya – MDD

Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta...

Yin gini a kan hanyoyin ruwa ne ya janyo ambaliyar Maiduguri – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeriya NEMA ta...

Amnesty ta yi Allah wadai da tsare Sultan kan bidiyon lafiyar Tinubu

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty International ta yi...

Dalilin da ya sa na gana da Tinubu – Kofa

Ɗan majalisar tarayyar mai wakilitar Kiru da Bebeji daga...
X whatsapp