Rotimi Amaechi ya samu kuri’u 316 a zaben fidda gwani na jam’iyar APC na takarar shugaban kasa.
Wakilai 316 ne suka jefawa Amaechi mai kokarin ganin ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Yanzu haka a na ci gaba da irga sauran kuri’un ‘yan takararar.
Date: