fidelitybank

Da a ce Tinubu yana PDP da mun ba shi tikitin takara – Bala Muhammad

Date:

Gwamna Bala Mohammed ya ce da jam’iyyar PDP ta baiwa jagoran jam’iyyar APC na kasa Bola Tinubu tikitin takarar shugaban kasa idan yana PDP.

Bala, a wata hira da ya yi da Arise News, ya ce jam’iyyar PDP ta amince da gudunmawar da Tinubu ya bayar wajen ci gaban kasa da kuma goyon bayan Shugaba Muhammadu Buhari.

“Na hadu da Asiwaju Bola Tinubu. Mun tattauna. Yana magana ne a kan yarjejeniya, sai na ce masa, da a ce kana PDP, da mun ba ka tikitin takara ne, domin mun san cewa in ba kai ba, da Buhari ba zai zama shugaban kasa ba, kuma a PDP mun amince da gudunmawar. ,” ya bayyana.

Kalaman gwamnan Bauchi ya zo ne a daidai lokacin da ake ta rade-radin cewa tasirin Mista Tinubu ba zai isa ya samu tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC ba.

A makon da ya gabata, Gwamna Nyesom Wike, mai fatan zama shugaban kasa a PDP, ya ce duk masu neman shugabancin jam’iyyar APC, ciki har da Mista Tinubu, sun fi Buhari sharri.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp