fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Rasha ta harba bama-bamai a tashar nukiliyar Ukraine

Date:

Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya bukaci kasashen Turai da su farka cikin gaggawa.

Zelensky ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin da yake tabbatar da harin da Rasha ta kai kan tashar nukiliyar Ukraine cikin dare.

Wata gobara ta ci na wasu sa’o’i a tashar nukiliyar Zaporizhzhia ta kasar Ukraine, wadda ita ce irinta mafi girma a nahiyar Turai, bayan da sojojin Rasha suka yi ruwan bama-bamai, lamarin da ya haifar da fargaba game da amincin kayayyakin makamashin nukiliyar na Ukraine.

Gobarar wacce ke cikin wani gini na horo da ke kewayen wurin, ta fara ne da safiyar Juma’a kuma an kashe ta da misalin karfe 6.20 na safe agogon Ukraine.

“Dole ne Turai ta farka yanzu,” in ji Zelensky a cikin wata sanarwa ta bidiyo ranar Juma’a.

“Mafi girman tashar nukiliya a Turai ya na cin wuta. A yanzu dai tankunan yaki na kasar Rasha suna harba makaman nukiliya. Waɗannan su ne tankunan da ke da hangen nesa na zafi, domin haka sun san inda suke harba.

labaran duniya na yau

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp