fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: NATO za ta shiga tsakani bayan harba makamin nukiliyar Ukraine da Rasha ta yi

Date:

Ministan makamashi na Ukraine, Herman Halushchenko, ya bukaci kungiyar tsaro ta NATO da ta shiga tsakani, bayan rahotannin da ake zargin Rasha da harbawa tashar nukiliyar Zaporizhzhia a Kudancin Ukraine.

“Wannan shine dalilin da ya sa muke buƙatar ba kawai ƙwararrun kima na abin da ke faruwa ba, amma a zahiri tsoma baki tare da tsauraran matakai, ciki har da NATO da ƙasashen da ke da makaman nukiliya,” Haluschenko ya rubuta a kan Facebook ranar Juma’a.

Halushchenko ya yi iƙirarin cewa, ana harba tashar makamashin nukiliya mafi girma a Turai da tankuna da kuma iska.

Halushchenko ya ce, tuni ya tattauna ta wayar tarho da sakatariyar makamashin Amurka Jennifer Granholm inda ya nemi a rufe sararin samaniyar Ukraine.

www.legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp