fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Mataimakin kakakin majalisa ya yi murabus

Date:

Majalisar dokokin jihar Ebonyi, a ranar Litinin, ta bayyana kujerar mataimakin kakaki, Odefa Obasi Odefa, a matsayin ba kowa bisa zargin ya yi murabus.

Vanguard ta rawaito, cewa, mambobin biyu a majalisar, Oliver Osi, mai wakiltar mazaɓar Ivo da kuma Ngozi Ezilo, mai wakiltar Afikpo North East, sun sauya sheka daga PDP zuwa APC.

A zaman majalisar na ranar Litinin da ta yi, lamarin ya tayar da hatsaniya, yayin da mutane uku baki ɗaya suka musanta ikirarin majalisa, suna nan daram a matsayin su.

Rikicin siyasa na cigaba da ƙamari a majalisar dokokin jihar, tun bayan sauya shekar gwamnan Dave Umahi.A cewar kakakin majalisar bayan karanta wasikar mutanen biyu, sun kuma yi murabus daga kasancewarsu mambobin majalisar dokokin jihar Ebonyi.

Sai dai lamarin ya tada hatsaniya, yayin da mutanen uku baki ɗaya suka musanta ikirarin majalisa, suna nan daram a matsayin su.

kano news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...
X whatsapp