fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Malaman Firamare da Sakandare sun tsunduma yajin aikin sai baba-ta-gani

Date:

Malaman Makarantun Firamare da Sakandare na gwamnati a jihar Akwa Ibom sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani, don neman biyan bukatunsu na biyan kudin hutun shekara takwas da basukan karin shekaru shida.

Sakataren kungiyar malamai ta ƙasa ta jihar, Victor Amirize, ya bayyana hakan a wata sanarwa, cewa yajin aikin ya fara aiki ne daga tsakar daren ranar Talata, ya kuma kara da cewa kungiyar ta cimma matsayar ne bayan “dukkan hanyoyin tattaunawa da shawarwarin sulhu sun gaza daga bangaren gwamnatin jihar.”

Amizire ya zayyana bukatun malaman jihar da suka hada da, “biyan 2013, 2015, 2016, 2017, 2018, 2019, 2020 da kuma 2021 na barin tallafi ga malaman firamare.”

“Kungiyar Malamai ta Najeriya (NUT) a nan ta umurci dukkan malaman makarantun firamare da sakandare a makarantun gwamnati da su ci gaba da yajin aikin da ba a taba gani ba,” in ji shugaban kungiyar.

vanguard news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp