fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Kotu ta kori ƴan majalisun da suka gudu daga PDP zuwa APC

Date:

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ƙarƙashin Mai shari’a Taiwo Taiwo ta kori wasu ‘yan majalisar wakilai ta tarayya na jihar Cross River da suka sauya sheka daga PDP zuwa jam’iyyar APC daga mukamansu.

Mai shari’a Taiwo ya bayar da wannan umarni ne a wani hukunci da aka yanke kan karar da jam’iyyar PDP ta shigar na neman a tsige ‘yan majalisar wakilai na APC da na majalisar dokokin jihar wadanda suka sauya sheka daga PDP zuwa APC.

Da take yanke hukunci a kan asalin sammacin mai lamba ABJ/FHC/CS/976/21, da PDP ta shigar a watan Agustan 2021, kotun ta ce “ Matakin na 5 ga wadanda ake kara na 25 mai rauni ne.

Mai shari’a Taiwo ya ce: Bayan takardar shaidar da suka yi ba ta da tushe.

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp