fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Kotu ta ƙwace kujerar gwamnan Nasarawa ta baiwa na PDP

Date:

Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Nasarawa, a ranar Litinin, ta soke nasarar Gwamna Abdullahi Sule.

Kwamitin mutum uku karkashin jagorancin mai shari’a Ezekiel Ajayi, yayin da yake yanke hukuncin ta hanyar zurfafa bincike, ya ce Emmanuel Ombudagu na jam’iyyar PDP ne ya lashe zaben.

Biyu daga cikin alkalan sun amince cewa PDP ce ta lashe zaben yayin da alkali daya ya ki amincewa.

Ezekiyel ya ci gaba da cewa wanda ya shigar da karar ya iya tabbatar da hujjarsa babu shakka.

Tsohon gwamna Abdullahi Adamu da Tanko Al-makura na daga cikin jiga-jiganƴan siyasa da suka halarci kotun.

Ku tuna cewa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) a Lafiya, ta bayyana Abdullahi Sule a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar Nasarawa a watan Maris.

Farfesa Ishaya Tanko, jami’in zabe na INEC ya bayyana cewa dan takarar APC ya samu kuri’u 347,209 inda ya doke abokin hamayyarsa David Ombugadu, dan takarar jam’iyyar PDP wanda ya samu kuri’u 283, 016.

daily post news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp