Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a jihar.
Fintri ya samu kuri’u 663 daga cikin 668, inda biyar daga cikin kuri’un suka bayyana babu komai, kamar yadda Channels Tv ta ruwaito.
An rantsar da gwamnan Adamawa da mataimakinsa Serth Crowder a wa’adinsu na farko a ranar 29 ga Mayu 2019.