Ƙungiyar Brighton And Hove Albion ta caskara Arsenal da ci uku da nema har filin wasa na Emirates.
Nasarar Brighton ya baiwa Manchester City baiwa Arsenal maki huɗu a teburin Firimiya.
Arsenal na mataki na biyu da mako 81 yayin da Manchester City ta ke da maki 85 a wasanni 35 da aka fafata a gasar Firimiya ta Ingila.
Ita ma Manchester City ta samu nasara da ci uku da nema a hannun Everton.