Wani dan kunar bakin wake da ake kyautata zaton dan kunar bakin wake ne da sanyin safiyar Talata ya tayar da bam a wata makaranta, a Sabon Gari dake jihar Kano, inda ya kashe dalibai da dama.
PlatinumPost ta samu labarin cewa, makarantar ta Nursery da Primary tana kan titin Aba road/Court a Sabon Gari Kano.
Karin bayani na nan tafe.