fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: APC za ta fara sayar da fom ɗin ta

Date:

Sakataren kwamitin riko da tsare-tsare na musamman na jam’iyyar APC, Sanata John Akpanudoedehe, ya tabbatar da cewa, a ranar Litinin mai zuwa ne jam’iyyar za ta fara sayar da fom ga duk masu neman tsayawa takarar mukaman kasa gabanin zaben da za a yi a ranar 26 ga watan Fabrairu za a gudanar da babban taron jam’iyyar na kasa.

Jadawalin ayyukan kamar yadda Akpanudoedehe ya fitar a ranar Lahadi, ya ce, za a yi siyan fom ne kawai a sakatariyar jam’iyyar ta kasa da ke Abuja.

“An fara sayar da fom ga duk masu neman mukamai na kasa a ranar Litinin 14/02/2022, a sakatariyar jam’iyyar APC ta kasa. A cewar sa.

Tuni dai wasu daga cikin jiga-jigai na ƴaƴan jam’iyyar ta APC su ka nuna sha’awar su ta tsaya takarar shugabanci.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp