fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: APC ta tura kujerar jam’iyyar zuwa Arewa

Date:

Jam’iyyar APC mai mulki ta tura kujerar shugabancin jam’iyya ga yankin Arewa gabanin zaben 2023 mai zuwa.

Gwamna Nasiru El-Rufai na jihar Kaduna da Atiku Bagudu na jihar Kebbi ne, suka bayyana hakan a lokacin da suke amsa tambayar jaridar Daily Trust, a wani taron manema labarai da suka gudanar bayan ganawa da shugaba Buhari game da lamurran jam’iyyar.

El-Rufai ya ce, jam’iyyar ta amince da sauya mukaman da ba kowa akansu a kwamitin ayyuka na kasa (NWC) ga tsakanin sassan Arewa da Kudancin kasar nan gabanin taron gangamin jam’iyyar APC na kasa na ranar 26 ga Maris.

Kenan za a iya cewa, mukamin shugabancin jam’iyyar wanda tsohon Gwamna John Odigie-Oyegun da Adams Oshiomhole na Jihar Edo daga yankin Kudu suka rike zai koma yankin Arewa.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp